Kara Ruku'u 536 na Alkur'ani

Ruku'u 536 daga Surah Ash-Sharh ne (ayoyi 1 zuwa 8). Yana ɗauke da ayoyi 8 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 536 a cikin Alkur'ani

8
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.8
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 536

الشرح · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 596
◄ Ruku'u 536 ►
سورة الشرح
Juz 30 74.1% (418/564)
Hizb 60 49.3% (142/288)

أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ ﴿1﴾

Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?

وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ ﴿2﴾

Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.

ٱلَّذِىٓ أَنقَضَ ظَهْرَكَ ﴿3﴾

Wanda ya nauyayi bãyanka?

وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ ﴿4﴾

Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?

فَإِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًا ﴿5﴾

To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

إِنَّ مَعَ ٱلْعُسْرِ يُسْرًۭا ﴿6﴾

Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

فَإِذَا فَرَغْتَ فَٱنصَبْ ﴿7﴾

Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).

وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرْغَب ﴿8﴾

Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.9 / 29.5
Haske 3%
Wata Sabo a cikin kwana 2
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah