Kara Ruku'u 538 na Alkur'ani
Ruku'u 538 daga Surah Al-Alaq ne (ayoyi 1 zuwa 19). Yana ɗauke da ayoyi 19 kuma yana cikin Juz 30.
ٱقْرَأْ بِٱسْمِ رَبِّكَ ٱلَّذِى خَلَقَ ﴿1﴾
Ka yi karatu da sunan Ubangijinka, wanda Ya yi halitta.
كَلَّآ إِنَّ ٱلْإِنسَـٰنَ لَيَطْغَىٰٓ ﴿6﴾
A'aha! Lalle, ne mutum haƙĩƙa, yana girman kai (ya ƙi karatu).
أَرَءَيْتَ إِن كَانَ عَلَى ٱلْهُدَىٰٓ ﴿11﴾
Ashe, kã gani, idan (shi bãwan) ya kasance a kan shiriya?
أَرَءَيْتَ إِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰٓ ﴿13﴾
Ashe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya?
كَلَّا لَئِن لَّمْ يَنتَهِ لَنَسْفَعًۢا بِٱلنَّاصِيَةِ ﴿15﴾
A'aha! Lalle ne, idan bai hanu ba, lalle ne zã Mu ja gãshin makwarkwaɗa.
كَلَّا لَا تُطِعْهُ وَٱسْجُدْ وَٱقْتَرِب ۩ ﴿19﴾
A'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka).
An sabunta a 28 Oktoba 2026 00h24