Kara Ruku'u 550 na Alkur'ani

Ruku'u 550 daga Surah Al-Kawthar ne (ayoyi 1 zuwa 3). Yana ɗauke da ayoyi 3 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 550 a cikin Alkur'ani

3
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.3
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 550

الكوثر · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 602
◄ Ruku'u 550 ►
سورة الكوثر
Juz 30 94.3% (532/564)
Hizb 60 88.9% (256/288)

إِنَّآ أَعْطَيْنَـٰكَ ٱلْكَوْثَرَ ﴿1﴾

Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.

فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنْحَرْ ﴿2﴾

Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).

إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلْأَبْتَرُ ﴿3﴾

Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.5 / 29.5
Haske 5%
Wata Sabo a cikin kwana 2
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah