Kara Ruku'u 549 na Alkur'ani

Ruku'u 549 daga Surah Al-Maun ne (ayoyi 1 zuwa 7). Yana ɗauke da ayoyi 7 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 549 a cikin Alkur'ani

7
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.7
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 549

الماعون · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 602
◄ Ruku'u 549 ►
سورة الماعون
Juz 30 93.1% (525/564)
Hizb 60 86.5% (249/288)

أَرَءَيْتَ ٱلَّذِى يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ ﴿1﴾

Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?

فَذَٰلِكَ ٱلَّذِى يَدُعُّ ٱلْيَتِيمَ ﴿2﴾

To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).

وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلْمِسْكِينِ ﴿3﴾

Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.

فَوَيْلٌۭ لِّلْمُصَلِّينَ ﴿4﴾

To, bone yã tabbata ga masallata.

ٱلَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ ﴿5﴾

Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.

ٱلَّذِينَ هُمْ يُرَآءُونَ ﴿6﴾

Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)

وَيَمْنَعُونَ ٱلْمَاعُونَ ﴿7﴾

Kuma suna hana taimako.

بسم الله الرحمن الرحيم Alh 25 Rabi' al-Thani
الخميس 25 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 26.8 / 29.5
Haske 8%
Wata Sabo a cikin kwana 3
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah