Kara Ruku'u 548 na Alkur'ani

Ruku'u 548 daga Surah Quraysh ne (ayoyi 1 zuwa 4). Yana ɗauke da ayoyi 4 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 548 a cikin Alkur'ani

4
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.4
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 548

قريش · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 602
◄ Ruku'u 548 ►
سورة قريش
Juz 30 92.4% (521/564)
Hizb 60 85.1% (245/288)

لِإِيلَـٰفِ قُرَيْشٍ ﴿1﴾

Sabõda sãbon ¡uraishawa.

إِۦلَـٰفِهِمْ رِحْلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيْفِ ﴿2﴾

Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.

فَلْيَعْبُدُوا۟ رَبَّ هَـٰذَا ٱلْبَيْتِ ﴿3﴾

Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).

ٱلَّذِىٓ أَطْعَمَهُم مِّن جُوعٍۢ وَءَامَنَهُم مِّنْ خَوْفٍۭ ﴿4﴾

wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.

بسم الله الرحمن الرحيم Alh 25 Rabi' al-Thani
الخميس 25 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.1 / 29.5
Haske 7%
Wata Sabo a cikin kwana 2
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah