Kara Ruku'u 547 na Alkur'ani

Ruku'u 547 daga Surah Al-Fil ne (ayoyi 1 zuwa 5). Yana ɗauke da ayoyi 5 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 547 a cikin Alkur'ani

5
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.5
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 547

الفيل · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 601
◄ Ruku'u 547 ►
سورة الفيل
Juz 30 91.5% (516/564)
Hizb 60 83.3% (240/288)

أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَـٰبِ ٱلْفِيلِ ﴿1﴾

Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba?

أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِى تَضْلِيلٍۢ ﴿2﴾

Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba?

وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ ﴿3﴾

Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.

تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍۢ مِّن سِجِّيلٍۢ ﴿4﴾

Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.

فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍۢ مَّأْكُولٍۭ ﴿5﴾

Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.4 / 29.5
Haske 5%
Wata Sabo a cikin kwana 2
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah