Kara Ruku'u 551 na Alkur'ani

Ruku'u 551 daga Surah Al-Kafirun ne (ayoyi 1 zuwa 6). Yana ɗauke da ayoyi 6 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 551 a cikin Alkur'ani

6
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.6
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 551

الكافرون · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 603
◄ Ruku'u 551 ►
سورة الكافرون
Juz 30 94.9% (535/564)
Hizb 60 89.9% (259/288)

قُلْ يَـٰٓأَيُّهَا ٱلْكَـٰفِرُونَ ﴿1﴾

Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"

لَآ أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ ﴿2﴾

"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمْ عَـٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ ﴿3﴾

"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."

وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٌۭ مَّا عَبَدتُّمْ ﴿4﴾

"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."

وَلَآ أَنتُمْ عَـٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ ﴿5﴾

"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."

لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِىَ دِينِ ﴿6﴾

"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."

بسم الله الرحمن الرحيم Alh 25 Rabi' al-Thani
الخميس 25 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27 / 29.5
Haske 7%
Wata Sabo a cikin kwana 3
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah