Kara Ruku'u 554 na Alkur'ani

Ruku'u 554 daga Surah Al-Ikhlas ne (ayoyi 1 zuwa 4). Yana ɗauke da ayoyi 4 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 554 a cikin Alkur'ani

4
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.4
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 554

الإخلاص · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 604
◄ Ruku'u 554 ►
سورة الإخلاص
Juz 30 97.3% (549/564)
Hizb 60 94.8% (273/288)

قُلْ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ ﴿1﴾

Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."

ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ ﴿2﴾

"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."

لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ ﴿3﴾

"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."

وَلَمْ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدٌۢ ﴿4﴾

"Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.8 / 29.5
Haske 3%
Wata Sabo a cikin kwana 2
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah