Kara Ruku'u 553 na Alkur'ani

Ruku'u 553 daga Surah Al-Masad ne (ayoyi 1 zuwa 5). Yana ɗauke da ayoyi 5 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 553 a cikin Alkur'ani

5
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.5
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 553

المسد · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 603
◄ Ruku'u 553 ►
سورة المسد
Juz 30 96.5% (544/564)
Hizb 60 93.1% (268/288)

تَبَّتْ يَدَآ أَبِى لَهَبٍۢ وَتَبَّ ﴿1﴾

Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.

مَآ أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ ﴿2﴾

Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.

سَيَصْلَىٰ نَارًۭا ذَاتَ لَهَبٍۢ ﴿3﴾

Zã ya shiga wuta mai hũruwa.

وَٱمْرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلْحَطَبِ ﴿4﴾

Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).

فِى جِيدِهَا حَبْلٌۭ مِّن مَّسَدٍۭ ﴿5﴾

A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).

بسم الله الرحمن الرحيم Alh 25 Rabi' al-Thani
الخميس 25 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 26.9 / 29.5
Haske 8%
Wata Sabo a cikin kwana 3
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah