Kara Ruku'u 555 na Alkur'ani

Ruku'u 555 daga Surah Al-Falaq ne (ayoyi 1 zuwa 5). Yana ɗauke da ayoyi 5 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 555 a cikin Alkur'ani

5
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.5
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 555

الفلق · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 604
◄ Ruku'u 555 ►
سورة الفلق
Juz 30 98.0% (553/564)
Hizb 60 96.2% (277/288)

قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلْفَلَقِ ﴿1﴾

Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"

مِن شَرِّ مَا خَلَقَ ﴿2﴾

"Daga sharrin abin da Ya halitta."

وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ ﴿3﴾

"Da sharrin dare, idan ya yi duhu."

وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّـٰثَـٰتِ فِى ٱلْعُقَدِ ﴿4﴾

"Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle."

وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ ﴿5﴾

"Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.4 / 29.5
Haske 5%
Wata Sabo a cikin kwana 2
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah