Kara Ruku'u 556 na Alkur'ani

Ruku'u 556 daga Surah An-Nas ne (ayoyi 1 zuwa 6). Yana ɗauke da ayoyi 6 kuma yana cikin Juz 30.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

Ruku 556 a cikin Alkur'ani

6
ayoyi
1
Surah
30
Juz
v.1 – v.6
Ayoyi

Surori a cikin Ruku 556

الناس · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
Shafi 604
◄ Ruku'u 556 ►
سورة الناس
Juz 30 98.9% (558/564)
Hizb 60 97.9% (282/288)

قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلنَّاسِ ﴿1﴾

Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."

مَلِكِ ٱلنَّاسِ ﴿2﴾

"Mamallakin mutane."

إِلَـٰهِ ٱلنَّاسِ ﴿3﴾

"Abin bautãwar mutãne."

مِن شَرِّ ٱلْوَسْوَاسِ ٱلْخَنَّاسِ ﴿4﴾

"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."

ٱلَّذِى يُوَسْوِسُ فِى صُدُورِ ٱلنَّاسِ ﴿5﴾

"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."

مِنَ ٱلْجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ ﴿6﴾

"Daga aljannu da mutane."

بسم الله الرحمن الرحيم Alh 25 Rabi' al-Thani
الخميس 25 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27 / 29.5
Haske 7%
Wata Sabo a cikin kwana 2
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah