Kara Surah At-Takathur

Surah At-Takathur (التكاثر) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 8. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

📖 Karatu minti 1

Surah At-Takathur cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 16 / 114
(na Makka)
28
kalmomi
-96.1% vs matsakaici
123
haruffa
-96.0% vs matsakaici
1
min karantawa
8
ayoyi
-85.4% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 0
رب 0

Haruffa da yawa suke fitowa

ل
19
#1
م
13
#2
ن
11
#3
ت
9
#4
و
9
#5
التكاثر · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
◄ Kara Surah At-Takathur ►
سورة التكاثر
Juz 30 87.9% (496/564)
Hizb 60 76.4% (220/288)

أَلْهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ ﴿1﴾

Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku).

حَتَّىٰ زُرْتُمُ ٱلْمَقَابِرَ ﴿2﴾

Har kuka ziyarci kaburbura.

كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ ﴿3﴾

A'aha! (Nan gaba) zã ku sani.

ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ ﴿4﴾

Sa'an nan, tabbas, zã ku sani.

كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ ٱلْيَقِينِ ﴿5﴾

Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.

لَتَرَوُنَّ ٱلْجَحِيمَ ﴿6﴾

Lalle ne da kuna ganin Jahĩm.

ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ ٱلْيَقِينِ ﴿7﴾

Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.

ثُمَّ لَتُسْـَٔلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ ٱلنَّعِيمِ ﴿8﴾

Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku).

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 28 / 29.5
Haske 3%
Wata Sabo a cikin kwana 2
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah