Kara Surah Al-Asr

Surah Al-Asr (العصر) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 3. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

📖 Karatu minti 1

Surah Al-Asr cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 13 / 114
(na Makka)
14
kalmomi
-98.1% vs matsakaici
78
haruffa
-97.5% vs matsakaici
1
min karantawa
3
ayoyi
-94.5% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 0
رب 0

Haruffa da yawa suke fitowa

و
10
#1
ل
10
#2
ا
8
#3
ٱ
6
#4
ص
5
#5
العصر · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
◄ Kara Surah Al-Asr ►
سورة العصر
Juz 30 89.4% (504/564)
Hizb 60 79.2% (228/288)

وَٱلْعَصْرِ ﴿1﴾

Ina rantsuwa da zãmani.

إِنَّ ٱلْإِنسَـٰنَ لَفِى خُسْرٍ ﴿2﴾

Lalle ne mutum yana a cikin hasara.

إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّـٰلِحَـٰتِ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلْحَقِّ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلصَّبْرِ ﴿3﴾

Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.5 / 29.5
Haske 5%
Wata Sabo a cikin kwana 2
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah