Kara Surah Al-Qadr

Surah Al-Qadr (القدر) ita ce surah na Makka ta Alkur'ani tana da ayoyi 5. Ku karanta, ku saurari kuma ku hadda wannan surah tare da kayanmu masu hulɗa.

An sabunta a 05 Agusta 2026 16h34

📖 Karatu minti 1

Surah Al-Qadr cikin lambobi

Tsarin saukarwa
Saukarwa n° 25 / 114
(na Makka)
30
kalmomi
-95.8% vs matsakaici
118
haruffa
-96.2% vs matsakaici
1
min karantawa
5
ayoyi
-90.9% vs matsakaici

Yawan amfani da kalmomin bincike

الله 0
رب 1

Haruffa da yawa suke fitowa

ل
19
#1
ر
10
#2
م
9
#3
ن
7
#4
ٱ
6
#5
القدر · Juz 30
Kewaya
Alamomi
Sauti
Hadda
Nuni
◄ Kara Surah Al-Qadr ►
سورة القدر
Juz 30 80.3% (453/564)
Hizb 60 61.5% (177/288)

إِنَّآ أَنزَلْنَـٰهُ فِى لَيْلَةِ ٱلْقَدْرِ ﴿1﴾

Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ ﴿2﴾

To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?

لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ خَيْرٌۭ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍۢ ﴿3﴾

Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.

تَنَزَّلُ ٱلْمَلَـٰٓئِكَةُ وَٱلرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍۢ ﴿4﴾

Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.

سَلَـٰمٌ هِىَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ ٱلْفَجْرِ ﴿5﴾

Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.

بسم الله الرحمن الرحيم Jum 26 Rabi' al-Thani
الجمعة 26 ربيع الآخر
هلال متناقص Gajimaren Raguwa Rana 27.1 / 29.5
Haske 6%
Wata Sabo a cikin kwana 2
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah