Musulunci > Ha > Hadith > Sira da tarihi > Na ga Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana zaune yan…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أنسٍ رضي الله عنه قال: رَأَيْتُ رسولَ اللهِ صلى الله عليه وسلم جَالِسًا مُقْعِيًا يَأْكُلُ تَمْرًا.
Anas, Allah ya kara yarda a gare shi, ya ce: Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana zaune tare da bayan sa a hade da kasa tare da kafafuwan sa a tsaye suna cin dabino. Don kada ya ci da yawa, to a wannan yanayin ba shi da kwanciyar rai, kuma ba zai ci da yawa ba.
Rukunan : SIRAR ANNABI · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · ABINCINSA DA ABIN SHANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIFFOFINSA NA HALITTA · GUDUN DUNIYA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI