Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al-wala ga duk wanda bai anbaci sunan…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al-wala ga duk wanda bai anbaci sunan…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al…

عن أبي هريرة، قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «لا صلاةَ لِمن لا وُضوءَ له، ولا وُضوءَ لِمن لم يَذْكر اسم الله تعالى عليه».

Bayanin hadisin: Babu Sallah ga duk wanda bashi da Al-wala, kuma babu Al…

Abu Hurairah, Allah ya kara yarda a gare shi, yana fada a cikin wannan hadisi a kan manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - cewa ya yi hukunci cewa sallar wanda bai yi alwala ba, ba ta da inganci, kawai kamar yadda ya shar'anta cewa alwala ga mutumin da bai ambaci sunan Allah a kansa ba bai ce: da sunan Allah ba Kafin alwala, hadisi ya shardanta wajabcin sanya suna yayin alwala, kuma duk wanda ya bari da gangan, to alwalar sa ta baci, kuma duk wanda yayi alwala ba tare da sunanta ba ta hanyar mantuwa ko jahiltar hukuncin musulunci, to alwalar sa tana nan.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · ALWALA · SUNNONI DA LADUBBAN ALWALA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah