Fatarar alummata ita ce wacce ta zo ranar tashin kiyama kuma wannan ita ce addu’a, azumi, …

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Fatarar alummata ita ce wacce ta zo ranar tashin kiyama kuma wannan ita ce addu’a, azumi, …

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Fatarar alummata ita ce wacce ta zo ranar tashin kiyama…

عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «أتدرون من المفلس؟» قالوا: المُفْلِس فينا من لا دِرهَمَ له ولا مَتَاع، فقال: «إن المفلس من أمتي من يأتي يوم القيامة بصلاة وصيام وزكاة، ويأتي وقد شَتَمَ هذا، وقذف هذا، وأكل مال هذا، وسَفَكَ دم هذا، وضرب هذا، فيعطى هذا من حسناته، وهذا من حسناته، فإن فنيت حسناته قبل أن يُقْضَى ما عليه، أخذ من خطاياهم فَطُرِحتْ عليه، ثم طُرِحَ في النار».

Bayanin hadisin: Fatarar alummata ita ce wacce ta zo ranar tashin kiyama…

Manzon Allah SAW yana tambayar Sahabbai amincin Allah a gare su sai ya ce: lp limsam wanda yafo kowa Talaucewa? sai suka basjo labarin abunda suka sani a Al-adance, sai suka ce: shi ne talakan bashi da ko sisi kuma bashi da Kadara, sai ya basu labarin cewa Matsiyaci a cikin wannan Al-ummar shi ne wanda yazo Ranar Alkiyama da kyawawan Ayyuka Manya, da kuma kyawawan Ayyuka Masu yawa na Sallah da Azumi da zakka sai ya zo amma ya Zagi wannan kuma ya daki wancan, kuma ya cinye kuxin wancan kuma ya jefi wancan ya zubar da jinin wancan, kuma ga Mutane suna son karbar haqqinsu, saboda abunda basu iya karvarsa a Duniya ba zasu karveshi a Lahira, sai a xaukar musu fansa sai a xauka daga ladan ayyukansa a bawa wannan ladansa kuma wannan ma a biyashi da ladansa da Adalci da kisasi na gaskiya, idan suka qare ayyukansa na Alkairin sai a xauki Zunubansu sai a lafta masa su, sannan a jefashi cikin Wuta

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah