Hadisan kan HALAYE ABIN ZARGI

Musulunci > Ha > Hadith > HALAYE ABIN ZARGI

Hadisan Manzo 44 da bayani kan «HALAYE ABIN ZARGI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan HALAYE ABIN ZARGI

Ingantacce ne Lallai mafi yawan Munafukan Al-ummata sune Makarantanta Ingantacce ne Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce Ingantacce ne Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba? Ingantacce ne Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance Ingantacce ne Fatarar alummata ita ce wacce ta zo ranar tashin kiyama kuma wannan ita ce addu’a, azumi, da zakka, kuma ya zo ya zagi wannan, ya aibata wannan, ya ci Ingantacce ne ((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa Ingantacce ne 'Lallai Ni na san wata kalmar da zai faɗeta da abinda yake ji ya tafi daga gare shi, da zaice: Ina neman tsarin Allah daga Shaiɗan, abinda yake ji zai Ingantacce ne Daya daga cikin mafi girman dalilai shi ne mutum ya yi addu'a ga wanin mahaifinsa, ko ya gani da idanunsa abin da ba ku gani ba, ko kuma ya ce wa Manz Ingantacce ne Haƙiƙa kin faɗi kalmar da za'a cakuɗata da ruwan kogi da ta canza shi Ingantacce ne Da a ce ɗan Adam yana da kwari biyu na dukiya da sai ya nemi wani kwarin na uku Ingantacce ne duka Riwayoyin nasa guda biyun Zalunci duhu ne a ranar tashin kiyama Ingantacce ne Na haneku da zato; domin cewa zato shi ne mafi karyar zance Ingantacce ne Zagin musulmi fasiƙanci ne, kuma yaƙarsa kafirci ne Ingantacce ne Annamimi ba zai shiga aljanna ba Ingantacce ne Daya daga cikin manyan zunubai shi ne mutum ya zagi iyayensa." Aka ce: Shin mutumin yana zagin iyayensa ne? Sai ya ce: Ee, ya zagi mahaifin mutum, ya Ingantacce ne Duk wanda ya ji hadisin wasu mutane alhali suna kiyayya da shi; Zuba a kunnuwansa yanzu a ranar sakamako Ingantacce ne Lallai mafi ƙiyayyar mutane a wurin Allah (shi ne) mai taurin kai mai tsananin husuma Ingantacce ne Lallai masu yawaita tsinuwa ba sa zama masu shaida ko masu ceto a ranar alƙiyama Ingantacce ne Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi Hasan ne "Boni ya tabbata ga wanda yake zantar da Mutane sai yayi Karya don Mutane suyi Dariya, Boni ya tabbata a gare shi sannan Boni ya tabbata a gare shi" Ingantacce ne Ku ji tsoron zalunci, domin zalunci duhu ne ranar Alkiyama, Ku ji tsoron kwauro, domin kwauro shi ne ya hallaka wadanda suka gabaceku, Ingantacce ne Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba Ingantacce ne "Haramcin Girman kai da jiji da kai da kuma bayanin Mummunan karshensa" Ingantacce ne "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba" Ingantacce ne ‌Wanda ya nemi sanin wani ilimi daga abinda ake neman zatin Allah - Mai girma da ɗaukaka - da shi ba ya nemansa sai dan ya samu wata haja ta duniya da Ingantacce ne Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)? Ingantacce ne Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta Nawawi ya ce: Hadisi ne mai kyau Yana daga kyan Musuluncin mutum yabar abin da babu ruwansa Ingantacce ne Ku barta lallai ita (ɗabi'a ce) mai wari Ingantacce ne Kada ku tsine masa, na rantse da Allah ban san wani abu daga gare shi ba sai dai yana son Allah da ManzonSa Ingantacce ne Wanda ya zantar da wani Hadisi daga gareni yana ganin cewa shi ƙarya ne to shi yana ɗaya daga cikin maƙaryata Ingantacce ne Wanda ya Qoshi da abunda ba'a bashi ba Kamar wanda ya sanya Tufar Shaidar Zur Ingantacce ne Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama Ingantacce ne Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su Ingantacce ne Lallai cewa Manzo da wani Mutum sai aka ce da shi: Wannan wane ne gemunsa yana xigar giya, sai ya ce: Mu an hana mu bi kwakwaffi, kuma sai dai in wani Ingantacce ne Bai halatta ga Musulmi ba ya qauracewa Xan Uwansa Musulmi sama da kwana Uku, duk wanda ya qaurace sama da kwana uku kuma ya Mutu to zai shiga Wuta Ingantacce ne Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu Ingantacce ne Duk wanda ya qauracewa Xan uwansa Shekara xaya to kamar ya zubar da Jininsa ne Ingantacce ne Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su bauta masa a tsibirin larabawa, sai dai a sa gaba a tsakaninsu Ingantacce ne ‌Lallai Allah Yana azabtar da waɗanda suke azabtar da mutane a duniya Ingantacce ne Duk wanda ya daki Bawansa tsawon Haddi kuma baiyi laifin haddin ba, ko ya mare shi to kaffararsa ita ce ya 'yanta shi Ingantacce ne Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace Ingantacce ne Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba] Ingantacce ne Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah