"Boni ya tabbata ga wanda yake zantar da Mutane sai yayi Karya don Mutane suyi Dariya, Bon…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > "Boni ya tabbata ga wanda yake zantar da Mutane sai yayi Karya don Mutane suyi Dariya, Bon…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: "Boni ya tabbata ga wanda yake zantar da Mutane sai yay…

عن معاوية بن حيدة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «ويل للذي يحدث فيكذب؛ ليضحك به القوم، ويل له، ثم ويل له».

Bayanin hadisin: "Boni ya tabbata ga wanda yake zantar da Mutane sai yay…

Cikin wannan Hadisi akwai tsawatarwa mai tsananani daga Karya da kuma Narko ga wanda yake Karya saboda Raha da sanya Mutane dariya, saboda haka ya Zamanto mafi Munin Masu Muni, Kuma aka girmama Haramcinsa, to wannan yana daga cikin Munanan Halayan da suka Wajaba kan Mumini ya tsarkake Kansa daga su, Kuma ya nisanta daga su, kuma ya tsaekake Harshensa cikin kowane Hali daga cikin Halayan da ya samu kansa, sai abunda Shari'a ta yi masa Izini a cikinsa, Kamar yadda yake ya haramta yin zancen Karya saboda Raha kamar yadda ya haramta sauraron ta idan suka san cewa Karyar ce ya Wajaba akansu Inkarinta.

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · LADUBBA NA SHARI'A · HALAYE ABIN ZARGI · LADUBBAN MAGANA DA SHIRU · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah