Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya…

عن ابن عمر رضي الله عنهما: أَنَّ رَسُولَ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ نَهَى عَنِ الْقَزَعِ.

Bayanin hadisin: Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya…

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya hana aske wani sashi na kai da kuma barin wani sashin.

Hanin gamamme ne ga Maza ƙanana da manya, amma ita mace ba ta da damar ta aske kanta.

Koyarwar hadisin: Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya…

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · HUKUNCE-HUKUNCEN ABIN HAIHUWA · FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · FIƘHU DA USULU · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah