Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Al…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Al…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Hakim Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake…

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «مَنْ تَعَاظَمَ في نَفْسِهِ، واخْتَال في مِشْيَتِهِ، لَقيَ اللهَ وهُوَ عليهِ غَضْبَانُ».

Bayanin hadisin: Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake…

Hadisin yana nuna Zargin girman kai da kuma daga kai, kuma wannan daga kan a tafiya ne ya Takama a cikinta, a cikin Tufafinsa da kuma Maganganun su, kuma a cikin kowane Al-amarinsa, kuma duk wanda ya Kasance wannan ne halinsa don girman kan yana kudurcewa a cikin ransa cewa shi Babba ne to ya cancanci a girmama shi sama da yadda wani ya cancanta to cewa shi Allah zai jefa shi cikin Wuta a ranar Al-kiyama kuma yana fushi da shi

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah