Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance idan zai yi atish…
Musulunci > Ha > Hadith > Ladubba na sharia > Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance idan zai yi atish…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare…
Bayanin hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare…
(Annabi) tsira da amincin Allah su tabbata aagre shi ya kasance idan zai yi atishawa:
Da farko: Yana ɗora hannunsa, ko tufafinsa akan bakinsa; dan kada wani abu da zai cutar da abokin zamansa ya fita daga bakinsa ko hancinsa.
Na biyu: Yana ƙanƙar da muryarsa ba ya ɗaga ta.
Koyarwar hadisin: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare…
- Bayanin shiriyarsa - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a atishawa, da kuma koyi da shi a hakan.
- An so (mai atishawa ya) ɗora tufafi ko hankici da makancinsa akan bakinsa da hancinsa idan zai yi atishawa, domin kada wani abinda zai cutar da abokin zamansa ya fito daga gare shi.
- Kanƙar da murya a atishawa abin so ne, hakan yana daga cikar ladabi, da kuma kyawawan ɗabi'u.
Rukunan :
LADUBBA NA SHARI'A
· LADUBBAN ATISHAWA DA NA HAMMA
· SIRAR ANNABI
· ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD
· FALALOLI DA LADUBBA
· SIRA DA TARIHI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله وبحمده
Tsarkin Allah da godiyarSa