Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akansa

Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akansa

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akan…

Bayanin hadisin: Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akan…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bamu labarin cewa wanda ya furta kalmar tauhidi yana masanin ma'anarta yana mai aiki da abinda ta hukunta, ya kuma shaida da ubudiyyar Annabi Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da kuma manzancinsa, ya kuma yarda da kasantuwar Annabi Isa bawa ne na Allah da kuma manzancinsa, kuma cewa Allah Ya halicce shi da fadinSa "Ka sance" sai ya kasance , kuma cewa shi ruhi ne daga rayukan Allah wadanda Allah Ya haliccesu, ya kuma barrantar da babarsa daga abinda yahudawa suke jingina mata, ya yi imani da cewa aljanna gaskiya ce, kuma wuta gaskiya ce, yana mai kudirce samuwarsu, kuma cewa su ni'imar Allah ne da azabarSa, kuma ya mutu a kan hakan, to makomarsa tana aljanna koda ya kasance ya gajiya ne a ayyukan da'a, kuma yana da zunubai.

Koyarwar hadisin: Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akan…

Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · ILIMIN AƘIDA · SIFFOFIN ALJANNA DA WUTA · FALALOLI DA LADUBBA · IMANI DA ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · Imani da Ranar Lahira

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah