Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da cewa darare uku ba za su wuce ni b…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da cewa darare uku ba za su wuce ni b…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim Suka Rawaito shi amma lafazin na Bukhari ne

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da…

عن أبي هريرة رضي الله عنه عن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «لو كان لي مِثْلُ أحدٍ ذهبًا، لسرني أن لا تمر عليَّ ثلاث ليالٍ وعندي منه شيءٌ إلا شيء أرْصُدُهُ لِدَيْنٍ».

Bayanin hadisin: Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da…

Idan da a ce ina da kudin adadin Dutsen Uhud na zinare tsantsa, da na kashe su duka saboda Allah, ban bar komai ba sai abin da nake bukata domin biyan hakkoki da biyan bashin da ke kaina.

Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · ZUHUDU DA TSANTSENI · ZARGIN SON DUNIYA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah