Hadisan kan ZARGIN SON DUNIYA

Musulunci > Ha > Hadith > ZARGIN SON DUNIYA

Hadisan Manzo 19 da bayani kan «ZARGIN SON DUNIYA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan ZARGIN SON DUNIYA

Ingantacce ne Lallai cewa duniya mai zakice koriya, kuma Allah Mai gadar daku ne a cikinta, sai ya duba yaya zaku yi aiki, don haka ku ji duniya kuma ku kiyayi mata Ingantacce ne ‌Duniya kurkukun mumini ce kuma aljannar kafiri ce Ingantacce ne Da ace Duniya tana da kimar Fuffuken Saura, da Kafiri bai sha Ruwa Makwarwa daya ba a cikinta Ingantacce ne Ya Hakim lallai ita wannan dukiyar koriya ce mai zaƙi Ingantacce ne Ya Allah babu wata rayuwa sai rayuwar lahira, ka gafartawa Mutanen Madina da waɗanda suka yi hijira Hasan ne Ku saurara lallai cewa duniya tsinanniya ce, kuma abinda ke cikinta ma tsinanne ne, sai ambatan Allah da abinda ke jiɓintarsa da malami ko mai neman i Ingantacce ne Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da cewa darare uku ba za su wuce ni ba alhali ina da wani abu daga ciki sai wani abu da nake bi b Ingantacce ne Gama Allah na duniya ne, ya fi muku sauki ga Allah. Ingantacce ne Lallai ni ina jiye muku tsoro a baya na, abinda za'a buɗe muku na ƙawar duniya da adonta Ingantacce ne Mutum uku suna bin mamacin: danginsa, kuɗinsa, da aikinsa, sannan dawowa biyu kuma ɗaya ya rage: danginsa da kuɗi sun dawo, kuma aikinsa ya kasance Ingantacce ne Shin baku kasance kuna yadda kuka so a cikin abin ci da abin sha ba? Haƙiƙa na ga Annabinku - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali bai Ingantacce ne Da a ce ɗan Adam yana da kwari biyu na dukiya da sai ya nemi wani kwarin na uku Ingantacce ne Lallai wasu mutane suna kutsawa a dukiyar Allah ba tare da wani haƙƙi ba, to, wuta ta tabbata a garesu ranar al-ƙiyama Ingantacce ne Haƙiƙa wanda ya miƙa wuya (ga Ubangijinsa), kuma aka azurta shi da abu kaɗan (gwargwadan buƙatarsa), kuma Allah Ya wadata shi da abin da Ya ba shi to Ingantacce ne Matsayina da duniya, ni a cikinta ba komai bane sai kamar matafiyi ne akan abin hawa da ya sha inuwa a ƙarƙashin wata bishiya sannan ya tafi ya barta Ingantacce ne Shimfiɗar Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ta kasance ta jemammiyar fata ce, cikinta kaba ne Hasan ne da wani Sanadin Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya Ingantacce ne Zuciyar babba ba zata gushe ba tana budurwa a kan abubuwa biyu: A son duniya da tsawon buri Hasan ne Ku yawaita tina mai rushe jin daɗi". Yana nufin mutuwa
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah