Haƙiƙa wanda ya miƙa wuya (ga Ubangijinsa), kuma aka azurta shi da abu kaɗan (gwargwadan b…
Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Haƙiƙa wanda ya miƙa wuya (ga Ubangijinsa), kuma aka azurta shi da abu kaɗan (gwargwadan b…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Haƙiƙa wanda ya miƙa wuya (ga Ubangijinsa), kuma aka az…
Bayanin hadisin: Haƙiƙa wanda ya miƙa wuya (ga Ubangijinsa), kuma aka az…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa haƙiƙa ya rabauta wanda ya miƙa wuya ga Ubangijinsa sai aka shiryar da shi kuma aka datar da shi ga Musulunci, kuma aka azirta shi gwagwadan buƙatarsa daga halal ba tare da ƙari ko ragi ba, kuma Allah Ya sanya shi mai yarda da abinda Ya bashi.
Koyarwar hadisin: Haƙiƙa wanda ya miƙa wuya (ga Ubangijinsa), kuma aka az…
- Kwanciyar hankalin mutum yana cikin cikar Addininsa da isuwar abin cinsa da kuma wadatuwarsa da abinda Allah Ya ba shi.
- Kwaɗaitarwa a kan wadatuwa da abinda aka baka na duniya tare da Musulunci da kuma sunnah.
Rukunan :
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
· ZARGIN SON DUNIYA
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah