Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya
Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya
Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi da Ahmad sun rawaito shi
Hasan ne da wani Sanadin
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya
Bayanin hadisin: Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi hani daga riƙon gona; domin hakan yana daga sabubban kwaɗayi a duniya da karkata zuwa gareta abar lahira.
Koyarwar hadisin: Kada ku riƙi gona sai ku yi kwaɗayin duniya
- Hani akan yawaita neman duniya da abinda yake kaiwa zuwa juyawa lahira baya.
- A cikin hadisin babu hani daga riƙon binda yake akwai abin samun rayuwa daga gare shi, kaɗai hani ne daga dulmiya a cikin duniya da kuma mantawa da lahira.
- Sindi ya ce: Abin nufi: Kada ku zirfafa a cikin riƙon gona sai ku shagalta da ita daga ambatan Allah.
Rukunan :
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
· ZARGIN SON DUNIYA
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye