Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Duk wanda ya tuba kafin rana ta fito daga faduwarta, Allah zai tuba a kansa
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «مَنْ تَابَ قَبْلَ أَنْ تَطْلُعَ الشَّمْسُ مِنْ مَغْرِبِهَا تَابَ اللهُ عَلَيْهِ».
Hadisin ya nuna cewa Allah mai girma da daukaka yana karbar tuba daga bawansa mai zunubi matukar dai rana ba ta fito daga yamma ba. Domin shine karshen lokacin karbar tuba kuma yana daga cikin manyan alamomin tashin kiyama.
Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · TUBA · FALALOLI DA LADUBBA