An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron …

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron …

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Sanadi nsa Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar…

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: سئل رسول الله صلى الله عليه وسلم عن أكثر ما يُدْخِلُ الناسَ الجنة؟ قال: «تقوى الله وحسن الخلق»، وسئل عن أكثر ما يُدْخِلُ الناسَ النار، فقال: «الفم والفرج».

Bayanin hadisin: An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar…

Mafi yawan Dalilan da suke shigar da Mutum Al-jannah sune tsoron Allah da kyawawan Dabi'u da tsoron Allah ta hanyar nisantar abubuwan da ya Haramta baki dayan su, da kuma kyawawan dabi'u ga Halitta kuma mafi karancinsa barin cuta da su, kuma mafi girmansu kyautatawa ga wanda ya Munanana masa. kuma mafi yawan abubuwan da suke shigar da Mutane wuta shi Babi da kuma Farji; saboda Mutum Mafi yawa ta hanyasu yake fadawa cikin sabon Allah da kuma batawa da Mutane.

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · HALAYE NAGARI · ZARGIN AYYUKAN SAƁO · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah