Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha; to, ya sha da damansa, domin cewa…
Musulunci > Ha > Hadith > Ladubba na sharia > Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha; to, ya sha da damansa, domin cewa…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha…
Bayanin hadisin: Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana umarni cewa musulmi ya ci ya sha da hannunsa na dama, kuma yana hani daga ci da sha da hagu; domin cewa Shaiɗan yana ci kuma yana sha da shi (hannun hagu).
Koyarwar hadisin: Idan ɗayanku zai ci; to, ya ci da damansa, idan zai sha…
- Hani daga kamamceceniya da Shaiɗan ta hanyar ci ko sha da hagu.
Rukunan :
LADUBBA NA SHARI'A
· LADUBBAN CI DA SHA
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
لا إله إلا الله
Babu abin bautawa sai Allah