"Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama za…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama za…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma…

عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «ثلاثةٌ لا يُكلمهم الله يوم القيامة، ولا يُزَكِّيهم، ولا يَنظُر إليهم، ولهم عذابٌ أليم: شَيخٌ زَانٍ، ومَلِكٌ كذَّاب، وعَائِل مُسْتكبر».

Bayanin hadisin: "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma…

"Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba, kuma ba zai tsarkake su daga zunubansu ba kuma suna da Azaba mai radadi: Tsohon Mutum da ya Manyanta kuma yana Zina, da Shugaba Makaryaci, da Talaka yana girman kai kuma yana wulakanta waninsa.

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE ABIN ZARGI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah