Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yada kadarta cikin Mutane

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yada kadarta cikin Mutane

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yad…

عن ابن مسعود رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «ألا هل أُنَبِّئُكم ما العَضْهُ؟ هي النَّميمة القَالَةُ بين النّاس».

Bayanin hadisin: Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yad…

Annabi yayi nufin tsawatar da Al'ummarsa daga yawo da gulma a tsakanin Mutane, ta hanyar zantar da wasu zancen su ta hanyar barna a tsakaninsu, kuma Annabi ya bude zancensa da sigar tambaya kuma tambayar; don hakan shi yafi shiga zuciyar Mutane, kuma yafi saka su Sauraro, sai ya tambaye su: "Maye Cizo" ai maye Karya da kage da ake yi? kuma wasu sun fassara ta da Sihiri, sannan ya amsa wannan tambayar: da cewa ita ce dauko Husuma a tsakanin Mutane; don hakan ne Masu sihiri suke yi hanyar Barna, da kuma, cutar da Mutane, da kuma raba tsakanin zukatansu Masoya da kuma yanke zumunci tsakanin Yan uwa, da kuma cika zukatansu da fushi da kulli, kamar yadda ake gani yanzu a tsakanin Mutane.

Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · ZARGIN AYYUKAN SAƁO · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah