Kada ku zagi Iska, idan kuka ga abinda ba kwa so to kuce: Ya Allah mu muna roƙonKa daga al…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihun adduoi da zikirai > Kada ku zagi Iska, idan kuka ga abinda ba kwa so to kuce: Ya Allah mu muna roƙonKa daga al…

Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi ne ya ruwaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kada ku zagi Iska, idan kuka ga abinda ba kwa so to kuc…

Bayanin hadisin: Kada ku zagi Iska, idan kuka ga abinda ba kwa so to kuc…

(Annabi) tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya yi hani da a zagi ko tsinewa iska, domin ita abar umarta ce daga Mahaliccinta, tana zuwa da rahama da kuma azaba, aibanta ta aibanta Allah ne Mahaliccinta, da fushi akan hukuncinSa, sannan tsira da amincn Allah su tabbata agare shi ya shiryar zuwa komawa ga Allah Mahaliccinta da roƙonSa daga alherinta da alherin abinda ke cikinta da alherin abinda aka aikota da shi, kamar zuwanta da ruwa da ɗaukar abinci (wata madatta ce da take ƙarfafa jikin mutum ko dabba) da makancinsa, da kuma neman tsarin Allah daga sharrinta da sharrin abinda ke cikinta da kuma sharrin abinda aka aikota da shi, kamar bata tsirrai da bishiyoyi da kashe dabbobi da rusa gine-gine da makamancinsa, kuma a cikn rokon Allah akwai tabbatar da ubudiyya ga Allah.

Koyarwar hadisin: Kada ku zagi Iska, idan kuka ga abinda ba kwa so to kuc…

Rukunan : FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI · ZIKIRAI NA AL'AMURA MASU BIJIROWA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah