Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > "Ya ku Jama'ar Muhajirai da Mutanen Madina, Lallai cewa daga cikin ku akwai wasu Mutane ba…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن جابر رضي الله عنه عن رسول الله صلى الله عليه وسلم : أنه أراد أن يغزو، فقال: «يا معشر المهاجرين والأنصار، إن من إخوانكم قومًا ليس لهم مال، ولا عشيرة، فلْيَضُمَّ أحدكم إليه الرَّجُلَيْنِ أو الثلاثة، فما لأحدنا مِن ظَهْر يَحْمِلُه إلا عُقْبَة كعُقْبَة». يعني: أحدهم، قال: فضَمَمْتُ إليَّ اثنين أو ثلاثة ما لي إلا عُقْبَة كعُقْبَة أحدهم من جَمَلي.
Ma'ana: Cewa Annabi ya Umarci Sahabbansa -Allah ya yarda da su- cewa Mutane biyu ko Uku suna Musanyen rakumi daya har sai ya kasance baki dayansu dai dai
Rukunan : FIƘHUN HALAYE · LADUBBA NA SHARI'A · HALAYE NAGARI · LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO · FALALOLI DA LADUBBA