"Ya Kasance idan ya ga jinjirin wata yakan ce: Ya Ubangiji ka saukar mana shi a gare mu da…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > "Ya Kasance idan ya ga jinjirin wata yakan ce: Ya Ubangiji ka saukar mana shi a gare mu da…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: "Ya Kasance idan ya ga jinjirin wata yakan ce: Ya Ubang…

عن طلحة بن عبيد الله رضي الله عنه أن النبي صلى الله عليه وسلم كانَ إذا رأى الهلالَ، قال: «اللّهمَّ أهِلَّهُ عليْنا بالأمْن والإيمان، وَالسَّلامَةِ وَالإسلامِ، ربِّي وربُّكَ اللهُ، هِلالُ رُشْدٍ وخيرٍ».

Bayanin hadisin: "Ya Kasance idan ya ga jinjirin wata yakan ce: Ya Ubang…

Rukunan : FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI · ZIKIRAI NA AL'AMURA MASU BIJIROWA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah