Babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu sannan su gaisa hannu da hannu sai an gafarta musu ka…
Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli > Babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu sannan su gaisa hannu da hannu sai an gafarta musu ka…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi
Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin sa
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu sannan su gaisa ha…
Bayanin hadisin: Babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu sannan su gaisa ha…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labari: Cewa babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu a wata hanya da makamancinta ɗayansu ya yi wa ɗayan sallama, gaisuwa hannu da hannu sai an gafarta musu kafin su rabu da jikkuna ko da gama gaisuwar.
Koyarwar hadisin: Babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu sannan su gaisa ha…
- An so gaisawa hannu da hannu a lokacin haɗuwa, da kwaɗaitarwa akanta.
- AlManawi ya ce: Sunnah ba ta samuwa sai da sanya (hannun) dama a (hannun) dama inda babu wanu uzuri.
- kwaɗaitarwa akan yaɗa sallama, da bayanin girman ladan gaisawar musulmi hannu da hannu ga ɗan uwansa musulmi.
- An togance musafahar da aka haramta, kamar musafahar mace manisanciya.
Rukunan :
FALALOLI
· LADUBBA NA SHARI'A
· FALALOLIN AYYUKA NAGARI
· LADUBBAN SALLAMA DA NEMAN IZINI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad