Hadisan kan FALALOLIN AYYUKA NAGARI

Musulunci > Ha > Hadith > FALALOLIN AYYUKA NAGARI

Hadisan Manzo 30 da bayani kan «FALALOLIN AYYUKA NAGARI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FALALOLIN AYYUKA NAGARI

Ingantacce ne Allah yana Sunaye Chasa'in da Tara Xari babu xaya babu wanda zai Haddace su face ya shiga Al-janna, kuma shi xaya ne kuma yana son kaxaitawa Ingantacce ne Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta Ingantacce ne Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi Ingantacce ne ‌Lallai haƙiƙa Allah Ya wajabta mata Aljanna da shi, ko kuma Ya 'yanta ta daga wuta da shi Ingantacce ne Allah Madaukaki Ya ce: Babu wani sakamako ga bawa na mumina idan na kame darajojinsa na mutanen duniya sannan na dauke ta sai Aljanna Ingantacce ne Mafificin dinaren (kudi) da mutum zai ciyar da shi: Dinarin da ya ciyar da shi ga iyalansa, da dinaren da mutum yake ciyar da shi ga dabbarsa a tafark Hasan ne Kada ku maida gidajanku kaburbura, kuma kada ku maida kabari na idi, ku yi salati a gareni; domin cewa salatinku a gareni yana isomin a duk inda kuke Ingantacce ne Wanda ya reni 'yan mata biyu har suka balaga zai zo ranar alƙiyama ni da shi" sai ya dunƙule yatsunsa Ingantacce ne Wanne aiki ne mafifici a wurin Allah? ya ce: "Sallah akan lokacinta", Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: "Sannan biyayya ga mahaifa" Ya ce: Sannan wanne? Ya Ingantacce ne Shin ba ku sani ba cewa Musulunci ya shafe abin da yake gabaninsa, hijira kuma ya shafe abin da yake gabaninsa, kuma Hajji ya shafe abin da yake gaban Ingantacce ne Ku ji tsoron Allah ku sallaci (sallolinku) biyar, ku azimci watanku (Ramadan) ku bada zakkar dukiyoyinku, ku bi shugabanku, zaku shiga aljannar Ubangi Ingantacce ne Shin ba na nuna muku abin da Allah Ya ke shafe kurakurai da shi ba, kuma Yake ɗaukaka darajoji da shi? Ingantacce ne Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai Ingantacce ne "Ibada a cikin rashin Zaman lafiya kamar Hijira ce zuwa gareni" Ingantacce ne Idan bawa ya yi wa ubangijinsa nasiha da kyakkyawar addu’a ga Allah, to za a ba shi lada biyu Ingantacce ne Na farkon mutane a cikin Allah shi ne wanda ya fara su da aminci Ingantacce ne Mafi Al-kairin Mutane shi ne wanda yayi tsawon Rai kuma aikinsa ya kyautata Ingantacce ne Da yawa mutum daƙal-daƙal abin tunkuɗewa a ƙofofi, da a ce zai yi rantsuwa ga Allah da (Allah) Ya kuɓutar da shi Ingantacce ne Duk wanda ya ciyar a tafarkin Allah za'a rubuta masa ninkin Lada sau dari bakwai. Ingantacce ne Ibada a cikin rashin zaman lafiya kamar hijira ce zuwa gareni Ingantacce ne Kowa ne aikin alheri sadaka ne Ingantacce ne Wanda yake so a yalwata masa a arzikinsa, kuma a jinkirta masa a rayuwarsa, to, ya sadar da zumuncinsa Ingantacce ne Ya ku mutane ku yaɗa sallama, ku ciyar da abinci, ku sadar da zumunci, ku yi sallah alhali mutane suna bacci, zaku shiga aljanna cikin aminci Ingantacce ne a baki dayan hanyoyin sa Babu wasu musulmai biyu da zasu haɗu sannan su gaisa hannu da hannu sai an gafarta musu kafin su rabu Ingantacce ne Idan Bawa ya Kusance ni da dani daya, sai nima na kusanceshi da tsawon Hannu, idan kuma ya kusance ni da tsawon danin Hannuwa biyu, kuma idan yazo mun Ingantacce ne Wata rana wani mutum yana tafiya a wata hanya, sai ya samu reshen wata ƙaya a kan hanyar, sai ya kawar da shi, sai Allah Ya yaba masa Ya kuma gafarta Ingantacce ne Lallai Allah - Mai girma da ɗaukaka - ba Ya bacci, kuma ba ya kamata gareShi Ya yi bacci Ingantacce ne Lallai ni na fiku tsoron Allah kuma na fiku saninSa Ingantacce ne Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Alla Ingantacce ne Shin kun ga wani mutum da yake yin aiki mai kyau, har mutane suka yaba masa akan hakan? Ya ce: Wannan bishara ce ta mumini
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah