Ibada a cikin rashin zaman lafiya kamar hijira ce zuwa gareni
Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli > Ibada a cikin rashin zaman lafiya kamar hijira ce zuwa gareni
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ibada a cikin rashin zaman lafiya kamar hijira ce zuwa…
Bayanin hadisin: Ibada a cikin rashin zaman lafiya kamar hijira ce zuwa…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya nunar zuwa ibada da yin riƙo da ita a cikin zamanin rashin zaman lafiya da fitina da yaƙe-yaƙe da cakuɗewar al'amuran mutane, kuma cewa ladanta kamar hijira ce zuwa ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, hakan domin cewa mutane suna rafkana daga gareta, suna shagaltuwa daga gareta, babu mai ƙoƙari gareta sai ɗaiɗaiku.
Koyarwar hadisin: Ibada a cikin rashin zaman lafiya kamar hijira ce zuwa…
- Kwaɗaitarwa akan ibada da fuskanta zuwa ga Allah - Maɗaukakin sarki - a kwanukan fitintinu; dan neman kariya daga fitintinu, da kuma kiyayewa daga ɓarna.
- Bayanin falalar ibada a lokutan fitintinu da lokutan rafkana.
- Yana kamata ga musulmi ya kaucewa guraren fitintinu da rafkana.
Rukunan :
FALALOLI
· FALALOLIN AYYUKA NAGARI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah