Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Idan bawa ya yi wa ubangijinsa nasiha da kyakkyawar addu’a ga Allah, to za a ba shi lada b…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن ابن عمر رضي الله عنهما : أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «إن العَبْد إذا نَصَح لسيِّده، وأحسن عِبَادة الله، فله أجْرُه مَرَّتَين».
عن أبي موسى الأشعري رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «المَمْلُوك الذي يُحْسِنُ عِبَادَةَ رَبِّهِ، وَيُؤَدِّي إلى سَيِّدِهِ الذي له عليه من الحَق، والنَّصيحة، والطَّاعة، له أجْرَان».
Idan bawa ya aikata abin da ake nema daga ubangijinsa wajen yi masa hidima, da yi masa da'a da kyautatawa da ba shi shawara da tsayawa kan hakkin Allah - Madaukaki - daga aikata abin da Allah ya wajabta a kansa da nisantar abin da ya hana shi, to, za a ba shi lada sau biyu a ranar tashin kiyama. Saboda an damka masa wasu lamura guda biyu: Na farko hakkin maigida ne, idan kuwa ya yi na maigidan nasa, to za a ba shi lada. Na biyu: ladar yin biyayya ga Ubangijinsa, don haka idan bawa ya yi biyayya ga Ubangijinsa, zai samu lada.
Rukunan : FALALOLI · FALALOLIN AYYUKA NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA