Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Duk wanda ya ciyar a tafarkin Allah za'a rubuta masa ninkin Lada sau dari bakwai.
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي يحيى خُرَيْم بن فَاتِك رضي الله عنه مرفوعاً: «مَنْ أَنْفَقَ نَفَقَةً في سَبِيل الله كُتب له سَبْعُمِائَةِ ضِعْفٍ».
Duk wanda ya ciyar da kadan ko wani abu mai yawa a kan tafarkin Allah Madaukakin Sarki, walau na jihadi ne saboda Allah - Madaukaki - ko kuma a wasu bangarorin na adalci da biyayya, Allah zai ninka ladarsa a Ranar Kiyama har sau dari bakwai.
Rukunan : FALALOLI · FALALOLIN AYYUKA NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA