Ku sanya farare daga tufafinku, domin cewa sune mafi alherin tufafinku, kuma ku yi wa mama…
Musulunci > Ha > Hadith > Ladubba na sharia > Ku sanya farare daga tufafinku, domin cewa sune mafi alherin tufafinku, kuma ku yi wa mama…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Ibn Majah ne Suka Rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ku sanya farare daga tufafinku, domin cewa sune mafi al…
Bayanin hadisin: Ku sanya farare daga tufafinku, domin cewa sune mafi al…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana shiryar da maza cewa su sa tafafi masu farin launi da kuma yi wa mamata likkafani a cikinsu; domin cewa sune mafi alherin tufafi.
Koyarwar hadisin: Ku sanya farare daga tufafinku, domin cewa sune mafi al…
- An so sanya farin tufafi, kuma waninsa na wata kalar ma yana halatta.
- An so yi wa mamata likkafani da fararen (tufafi).
- Shaukani ya ce: Hadisin yana nuni akan halaccin sanya fari da yi wa mamata likkafani da shi; kasancewarsa ya fi waninsa tsarkaka, amma kasancewarsa ya fi tsarki to wannan zahiri ne, amma kasancewarsa ya fi tsafta domin cewa mafi ƙanƙatar abu idan ya faɗa kansa zai bayyana sai ya fifita.
Rukunan :
LADUBBA NA SHARI'A
· LADUBBAN TUFAFI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah