Zuciyar babba ba zata gushe ba tana budurwa a kan abubuwa biyu: A son duniya da tsawon bur…
Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Zuciyar babba ba zata gushe ba tana budurwa a kan abubuwa biyu: A son duniya da tsawon bur…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Zuciyar babba ba zata gushe ba tana budurwa a kan abubu…
Bayanin hadisin: Zuciyar babba ba zata gushe ba tana budurwa a kan abubu…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa dattijo yana girma jikinsa yana rauni, sai dai zuciyarsa budurwa ce akan son abubuwa biyu: Na farko: Son duniya da yawan dukiya. Na biyu: Tsawon rayuwa da shekaru da buri.
Koyarwar hadisin: Zuciyar babba ba zata gushe ba tana budurwa a kan abubu…
- Bayanin abinda aka halicci mutum a kansa, shi ne son duniya da tsawon buri.
- Nuni akan zargin yawan buri, da kwaɗayi akan tara dukiya, hakan yana hukunta tanadi ga mutuwa da falalar sadaka ga mawadaci, da kamewa ga talaka.
- Mafi soyuwar abubuwa ga ɗan Adam shi ne ransa, shi mai kwaɗayi ne a akan wanzuwarsa, saboda haka sai ya so tsawon rayuwa, kuma ya so dukiya; domin cewa shi yana daga mafi girman sabubba a dawwamar lafiya da jin daɗi, a duk lokacin da ya ji kusancin ƙarewar hakan sai sonsa gare shi ya tsananta, da kuma kwaɗayinsa a kan dawwamarsa.
Rukunan :
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
· ZARGIN SON DUNIYA
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الله أكبر
Allah Shi ne Mafi Girma