Ku yawaita tina mai rushe jin daɗi". Yana nufin mutuwa
Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Ku yawaita tina mai rushe jin daɗi". Yana nufin mutuwa
Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi da Nasa'i da Ibnu Majah ne Suka Rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ku yawaita tina mai rushe jin daɗi". Yana nufin mutuwa
Bayanin hadisin: Ku yawaita tina mai rushe jin daɗi". Yana nufin mutuwa
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kwaɗaitar akan yawaita tinanin mutuwa, da tinaninta ne mutum yake tuna lahira, kuma soyayyarsa ga duniya ta rushe a cikin zuciyarsa, musammanma dai abubuwan da aka haramta.
Koyarwar hadisin: Ku yawaita tina mai rushe jin daɗi". Yana nufin mutuwa
- Mutuwa tana yanke jin daɗin duniya, sai dai a haƙƙin mumini tana dago shi zuwa jin daɗin lahira da jin daɗin aljanna da abinda yake faruwa a cikinta na alheri mai girma.
- Tina mutuwa da abinda ke bayanta yana daga sabubban tuba da barin laifi da kuma tanadi dan lahira.
Rukunan :
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
· ZARGIN SON DUNIYA
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
اللهم صل على محمد
Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad