Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu, sai dai idan kun kasance kuna masu …

Musulunci > Ha > Hadith > Ladubba na sharia > Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu, sai dai idan kun kasance kuna masu …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu,…

Bayanin hadisin: Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu,…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - lokacin da ya wuce gidajen Samudawa ya yi hani akan shiga gidajen waɗanda ake yi wa azaba waɗanda suka zalinci kawunansu ko zowa gidajen, saidai idan mai shiga ɗin ya zama yana mai kuka yana mai izina da su; dan jin tsoron abinda ya samesu na azaba ya same shi, sannan ya zaburi dabbarsa sai ya gaggauta har saida ya ƙetare su.

Koyarwar hadisin: Kada ku shiga mazaunan waɗanda suka zalinci kawunansu,…

Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah