Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Bai Kamata Musulmi ya zamanto mai yawan tsinuwa ba
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «لا ينبغي لصِدِّيق أن يكون لعَّانًا».
Lallai yawaita tsinuwa yana kore cikra darajar Siddiqantaka, kuma ita ce take bin Annabtaka, kuma tana daga cikin mafi xaukakar Darajoji wacce Mumini zai iya kaiwa gareta a wajern Allah SWT kuma daga cikin cikin Hanyoyin Samunta nisantar tsoinuwa
Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN MAGANA DA SHIRU · FALALOLI DA LADUBBA · ABUBUWAN DA AKA HANA FURTAWA DA ILLOLIN HARSHE