Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa k…

عن سمرة بن جندب رضي الله عنه مرفوعاً: «لا تَلاعَنُوا بلعنة الله، ولا بغضبه، ولا بالنار»

Bayanin hadisin: Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa k…

Wannan Hadisin Mai girma yana hana Muminai da su riqa yiwa shashinsu kan shashi da Nau'o'in Addu'a, ita ce tsinuwar Allah da fushinsa da kuma shiga Wuta, saboda girman waxan nan Addu'o'i a wajen Allah SWT

Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN MAGANA DA SHIRU · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah