Wata rana wani mutum yana tafiya a wata hanya, sai ya samu reshen wata ƙaya a kan hanyar, …
Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli > Wata rana wani mutum yana tafiya a wata hanya, sai ya samu reshen wata ƙaya a kan hanyar, …
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wata rana wani mutum yana tafiya a wata hanya, sai ya s…
Bayanin hadisin: Wata rana wani mutum yana tafiya a wata hanya, sai ya s…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa wata rana wani mutum yana tafiya sai ya wuce wani reshen bishiya a cikinsa akwai ƙayar da take cutar da musulmai, sai ya kawar da ita daga hanyar, sai Allah Ya yaba masa kuma Ya gafarta masa.
Koyarwar hadisin: Wata rana wani mutum yana tafiya a wata hanya, sai ya s…
- Falalar gusar da cuta akan hanya, kuma hakan sababi ne na (samun) gafarar Allah.
- Rashin wulaƙantar da ayyukan alheri koda sun kasance kaɗan ne.
- Musulunci addini ne na tsafta da kare yanayi da aminci na gaba daya.
Rukunan :
FALALOLI
· FALALOLIN AYYUKA NAGARI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye