Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > "Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle na Alhari …
Ingantacce neTeburin Abun ciki :
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة رضي الله عنها ، أنَّ جبريل جاء بصورتها في خِرْقَة حَرير خضراء إلى النبي صلى الله عليه وسلم ، فقال: «هذه زوجتُك في الدنيا والآخرة».
"Lallai Cewa Mala'ika Jibril ya o da Hoton Nana Aisha a cikin wani koren kyalle, Abunda yake nufi zzuwa a Mafarki ba a hakikani ba, na Alhari ni sai ya ce: wannan ce Matarka ce a Duniya da Lahira"
Rukunan : FALALOLI · FALALOLIN IYALAN GIDAN ANNABI ALLAH YA YARDA DA SU · FALALOLI DA LADUBBA