Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambat…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambat…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi

Ingantacce ne ta wani bangaren

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar d…

عن معاذ بن جبل رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «مَا عَمِلَ ابْنُ آدَمَ عَمَلًا أَنْجَى لَهُ مِنْ عَذَابِ اللَّهِ مِنْ ذِكْرِ اللَّهِ».

Bayanin hadisin: Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar d…

Hakika Allah Madaukakin Sarki ya tanadarwa bayinsa Muminai Dalilan da zasu samu Al-janna da su kuma su kare kansu ga barin Wuta, daga cikin wadan nan Dalilai abunda ya fada Mai tsarki da Daukaka, Saboda Hadsin yayi nuni kan Falalar Zikiri, kuma cewa shi ne mafi girman Dalilan tsira daga abun tsoron Duniya da Lahira, kuma shi ne Dalilin tsira daga Wuta, kuma wannan Falalar ana daukanta cikin mafi girman Falalolin Zikiri

Rukunan : FALALOLI · FALALOLIN ZIKIRI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah