Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskars…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم كان يُسَبِّحُ على ظَهرِ رَاحِلَتِه حَيثُ كان وَجهُهُ، يُومِئُ بِرَأسِهِ، وكَان ابنُ عُمرَ يَفعَلُهُ».
وفي رواية: «كان يُوتِرُ على بَعِيرِه».
ولمسلم: «غَيرَ أنَّه لا يُصَلِّي عَليهَا المَكتُوبَة».
وللبخاري: «إلا الفَرَائِض».
Annabi ya kasance yana Sallar Nafila kawai ne akan abin hawansa kuma duk inda ya dosa da shi, kuma koda bata fuskantar Alkibla, kuma yana nuni da kansa idan yazo yin ruku'u da Sujada kuma baya dorawa kansa sai ya Sauko kasa don yayi sujada ko Ruku'u ko Sujada ko kuma ya kalli Alkibla, kuma babu banbanci da ya kasance Nafila ce kawai ko kuma Nafila ta dole ko kuma salloli Ma'abota Sababi, kuma haka ya kasance yana yin Wuturi akan Rakuminsa
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN DA HUKUNCE-HUKUNCEN BALAGURO · FIƘHU DA USULU · SALLAR NAFILA · FALALOLI DA LADUBBA